Yadda aka bayyana Aisha Aliyu tsamiya a matsayin jaruma datafi kowacce tarbiyya a kannywood

Wata ididdiga da aka gudanar a masana’antar kannywood, an bayyana cewa fitacciyar jaruma kannywood Aisha Aliyu tsamiya itace jaruma mafi tarbiyya a kannywood a wanna shekara

 

 

Jarumar dai ta lashe wannan kyauta ne biyo bayan ididdiga da aka gudanar a masana’antar kannywood din inda tayi tatsa gar aka fitar da wannan Sakamako

 

 

Aisha Aliyu tsamiya dai ta lashe wannan kyauta ke Nan karo da uku kenan inda Ake ganin jarumar tafi sauran jarumai musamman mata tarbiyya a kannywood duba da yadda jarumar keyin mu’amala da kowa kamar yadda addinin ta ya bayyana

 

 

Wannan magana dai ta tabbata duba da yadda fitaccen mawaki kannywood Kuma sarkin wakar sarkin Kano murabus naziru m Ahmad wato sarkin waka ya bayyana Shima tsamiya a matsayin jaruma. Mafi tarbiyya a kannywood

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button