Tirka tirka tsakanin Ado Gwanja da wasu lauyoyi su Tara ( 9) abun ya ta’azzara

Cigaba da tirka tirka da akayi da wasu daga cikin mawakan kannywood, ayiya an Bada umarnin gaggawa kan yin bincike kan wasu manyan mawakan kannywood

 

 

Mawakan sun Hadar da Ado Gwanja, kawu Dan sarki, safarau da Kuma 442 inda jaruman kannywood din Kuma suka Hadar da murja Ibrahim kunya, fadila

 

 

 

 

A wani umarni da gaggawa, hukumar zartarwa ta jihar Kano tafitar da tadardar a jiya ne dai inda ta Bada umarnin gaggawa kan yin bincike Mai zurfi akan wayannan mawakan kannywood

 

 

Wannan tirka tirka dai na cigaba da dumama ganin yadda lauyoyi har Tara 9 suka tsayar domin yin shari’a da mawakan inda suke zargin su da Bata tarbiyya lokacin yin Wakokin su

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button