Kalli wasu daga cikin sana’oin wasu Jaruman kannywood kafin shigar su film

A wani bincike da daka gudanar kan Fitattun Jaruman kannywood kan irin sana’oin da suka Yi kafin zuwan su masana’antar kannywood din

 

 

Jarumai da dama an binciko sana’oin su Wanda sukeyi kafin zuwan su kannywood Wanda suka Hadar da , daddy hikima, Maryam yahaya hadiza gobon, Ado Gwanja

 

 

 

 

Bincike dai ya nuna cewa asalin sana’ar daddy hikima Wanda akafi Sani da abale shine aikin unguwar zoma a hausance wato nurse ne , ya kammala karatun sa a kumbotso inda ya ziyar ci jami’ar daga bisa ni Kuma ya zama unguwar zoma kafin daga bisani ya tsunduma harkar fina finai hausa

 

 

Maryam yahaya kuwa ta kasance Mai gidan wani Dan karami gid cinbinci a unguwar su ta Goran dutse inda take siyar da abinci kafin ta fara film

 

 

Sai Kuma Ado Gwanja Wanda asalin sa Mai shayi ne Wanda ya gada tun iyaye da kakan nin sa kafin ya rikida ya kowa mawakindaga bisani Kuma ya fara film

 

 

Itakuwa hadiza Aliyu gabon Yar asalin kasar gabon ta kasance malamar makarantar boko inda daga bisani ta bar koyarwa zuwa fadawa harkar fina finan kannywood

 

 

Wannan sune kadan daga cikin jaruman kannywood Wanda muka shaidamuku asalin sana’ar su kafin su fara fina finan kannywood, ku biyo mu don cigaba da kawo muku wasu Jaruman kannywood din Wanda bakusan wasu abubuwan akan su ba , Muna godiya

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button