Ina tsoron kada EFCC ta kamani idan pi ya fashe

Wani matashi Mai suna Abdullahi ya bayyana fargabar sa kan hukumar bincike kudinda almundsna ka iya kama shi mutukar akanyi lunching din pi

 

 

Matashin Mai suna Abdullahi ya bayyana fargabar sa kan efcc ta iya kama shi Sakamako yawan kudin da matashin ka iya samu

 

 

Awani fefan bidiyo da ya wallafa a shafinsa na sada zuminta matashin dai yana da kudi a cikin asusun sa sama da billion a cikin asusun nasa Wanda Hakan ka iya sa hukumar ta EFCC ka iya buncikar sa

 

 

Sai dai Kuma wani Abu da har yanzu yake damun mutane shine ba’a San lokacin yin lunching din pi din ba Wanda Hakan yasa wasu mutane ke ganin kamar karya ne kawaii

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button