Bsnyi nadamar kashe iyaye na ba cewa munkaila Wanda ya kashe iyayen sa ga dalilin da Kuma raddin malamai

Matashin da ya hallaka iyayen sa har lahira da tabarya ya magantu inda ya bayyana cewa shifa baiyin nadama kashe iyayen nasa da yayi ba

 

 

Matashin Mai suna munkaila ya bayyana Hakan ne gabanin gurfanar dashi a gaban kotu a lokacin da manema labarai suka tambaye shi

 

 

 

 

Munkaila ya bayyana cewa shifa ko dar ya jiba kan kisan iyayen nasa da yayi duba da yadda iyayen nasa ke yawan yin batanci ga fiyayyen halitta Annabi ( s a w )

 

 

Wannan dalilin na mumkaila ya matukar girgiza mutane ganin yadda matashin ya kashe iyayen sa don kishi addinin sa duk da dai ba’a tabbata da Hakan ba a hukumance

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button