Yadda lauyoyi guda tar (9) suka shigar da mawakan kannywood Kara a gaban kotu

Akalla lauyoyi guda tare ne suka shigar da mawakan Hadi da jaruman kannywood Kara a gaban kotu bisa zargin su da Bata tarbiyya

 

 

A yau ne dai wata takarda daga hukumar shari’a ta jihar Kano ta saki wata takarda wadda ke dauke da umarnin kama mawaka da Kuma wasu Jaruman kannywood

 

 

 

 

Wannan umarni dai ya fito daga hukumar shari’a ta jihar Kano inda ta Bada umarnin cikin gaggawa kan a fara bincike kan wasu mawaka

 

 

Mawakan dai sun Hadar da , fitaccen mawakin kannywood Ado Gwanja, kawu Dan sarki, 442 da Kuma safarau , jaruman Kuma sun Hadar da murja Ibrahim kunya wadda ta kasance fitacciya a fannain TikTok inda tayi matukar suna a shafin na TikTok

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button