Yadda aka gabatar da sabuwar jarumar kannywood Aisha Yusuf jolina

A wani fefan bidiyo da aka wallafa a shafin sada zumunta, an bayyana Aisha Yusuf jolina a matsayin sabuwar jarumar kannywood

 

 

Jolina wadda ta kasance Yar asalin jihar kaduna an bayyana ta a matsayin sabuwar jarumar kannywood inda za’a fara ganin ta a cikin fina finan hausa na kannywood

 

 

 

 

Aisha Yusuf jolina wadda ta kasance fara Kuma Yar asalin jihar kaduna an dai bayyana ta a matsayin sabuwar jarumar kannywood bayan cinma yarjejeniya da jarumar tayi da masana’antar kannywood

 

 

Wannan sabuwar jaruma dai tuni ta fara samun sakonni daga mutane da dama inda Ake ta yiwa jarumar fatan Allah yasa ta fara a saa , awani martani da ta fitar jaruma jolina ta bayyana matukar farin cikin ta bisa irin yadda aka karbeta a masana’antar kannywood

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button