Yadda adama dadin kowa tayiwa masoya wani albishir

A cigaba da daukar shirn Nan Mai dogon zango wato dadin kowa Wanda Tashar arewa 24 ke daukar dauyi , an cigaba da daukar Shirin a wani kokari da tashar keyi wajen dawo da Shirin ga masu kallo

 

 

A wani fefan bidiyo da aka wallafa an hango fitacciyar jaruma zara’u Sani wadda akafi sani da adama ta cikin Shirin dadin kowa

 

 

Hango bidiyon jarumar Wanda tayi a lokacin cigaba da daukar Shirin ya babbatar da cigaba da daukar Shirin alamarin da ya sanyayawa dumbin masoyan masu kallon Shirin

 

 

Adama wadda tayi fice matukar a cikin Shirin dadin kowa ta bayyana cewa suna daf da fara kawowa masu kallon su cigaba da Shirin

 

 

Masoya Shirin dai a baya sun nuna rashin Jin dadin su kan kin cigaba da haska Shirin a tashar arewa 24 lamarin da ya matukar batawa masoya tashar Rai musamman ganin yadda sauran shiryeye suka dawo Amma Banda dadin kowa

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button