Wani matashi ya mayar da kwalin karatun sa zuwa jami’ar don abashi kudin da ya kashe a karatun

Wani fusattan matashi ya garzaya jami’ar da yayi inda ya bukaci da abashi kudin da yakashe wajen yin makaran tar shi Kuma ya basu kwalin karatun da suka bashi

 

 

Wannan matashi dai ya bayyana Hakan ne yayin da ya Isa jami’ar inda ya bayyana abokan da wannan kidiri nasa na bukatar jami’ar ta karbi kwalin karatun nasa ta bashi kudin da ya kashe lokacin da yake karatu a makarantar

 

 

Wannan kudiri na matashin ta Sami asali ne ganin yadda ya kammala karatun ba tare da samun aiki ba inda yake ta gararam ba a unguwa ba tare da aikin Yi ba

 

 

Matashin Wanda ya kammala karatun sa tun shekaru biyo da suka gabata ya rasa aikin Yi bayan Neman aikin da yake tayi tun shekaru biyu da suka gabata da kammala karatun nasa

 

 

Wannan lamari dai ya matukar girgiza Hadi da kidimar da mutane ganin yadda matashin ke Neman a jami’ar ta dawo masa da kudin da yayi karatu dashi a makarantar Wanda yasa ba Mai yuyuwar bane

 

 

Al umma da dama sun alakan ta wannan Abu da matashin yayai a matsayin galin kuncin rayuwa da kama halin Rashi da Ake ta fama dashi a wannan kasa ta Nigeria inda suke ta kira ga mahukun ta da su dubu wanna mayashi

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button