Tunubu ya dura jihar jigawa inda yabada tallafin ga Wanda iftila’in ambaliya ruwa ya shafa

Dan takarar shugaban kasa a karkashin jamiyyar APC bola Ahmad tunubu ya dura a jihar jigawa don yin Jaje ga Wanda iftila’in ambaliya ya shafa

 

 

Tunubu dai ya dura jigawa a jiya da misalin karfe Sha biyu da Rana inda ya ziyarci garin da iftila’i ya shafa tare da Yi musu goma ta arziki

 

 

Tunubu yayi Jaje ga Wanda iftila’in ya shafa tare da basu tallafin naira million hamsin don ragewa Wanda abun ya shafa asarar da suka

 

 

Wannan goma ta arziki da Dan takara yayi ga mutane jihar jigawa ta matukar taimakawa Al umma garin inda suke ta yiwa Dan takarar fatan alkairi

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button