Tirkashi : kotu ta Bada umarnin gaggawa kan kama Ado Gwanja da safarau bisa zargin Bata tarbiyya: cikakken rahotoh

A wata takarda da akafitar a yammacin yau , gomnati jihar Kano ta Bada umarnin yin bincike kan wasu manyan jarumai da Kuma mawakan kannywood

 

 

 

Takardar dai wadda ke dauke da SA hannun ministan shari’a ta hannun mataimakin sa Aminu ta bayyana cewa gomnati jihar Kano ta Bada umarnin yin bincike kan mawaka da suka Hadar da , 442 , safarau, kawu Dan sarki , fadila , da dai sauransu

 

 

An dai Bada umarnin yin bincike kanawakan da Kuma jaruman kannywood dinner biyo bayan zargin su da Ake Yi kan Bata tarbiyya ya’yan hausawa ta hanyar amfani da wakkoki da suka fina finan

 

 

Wannan dai ya biyo bayan tirka tirka da akeyi da mawaki Ado Gwanja kan saki sabuwar wakar wadda ta kasance cike take da rashin tarbiyya Wanda Hakan yasa dole wani lauya Mai rajin kare tarbiyya musamman ya’yan hausawa ya suki lamarin I da ya shigar da mawakin Kara a gaban kotu kan wakar

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button