Kyawawan hotunan garzali Miko tare da matar sa a cigaba da shagalin zagayowar ranar auren su

A wani hoto da fitaccen mawakin Kuma jarumi a masana’antar kannywood yl, garzali Miko ya saki wani kasaitaccen hoto Wanda yayi tare da iyalin sa abunda ya matukar kayatar da mutane

 

 

Jarumin dai a jiya ya wallafa wasu hotunan Wanda yayi tare da iyalin sa a shafinsa na sada zuminta na Instagram abunda ya matukar girgiza mutane

 

 

Garzali Miko dai ya saki hotunan ne biyo bayan shagalin e murnar zagayowar ranar auren su tare da matar sa inda yake adduar Allah ya cigaba da albarkaci rayuwar su ta aure

 

 

A jiya ne dai jarumin Kuma mawaki a kannywood ya cika shekara guda da aure Wanda Hakan yasa ya wallafa hotunan sa tare da matar sa harma da yaron sa Wanda suka samu karuwar dashi a Yan kwanakin baya

 

 

  • Garzali Miko dai ya bukaci masoyan sa da sutayashi murnar zagayowar auren sa inda ya godiwa masoyan sa matukar kan yadda suke bashi gudun mawa a rayuwar sa

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button