Kawu Dan sarki ft Sani Ahmad ( so makaho ) official video 2022

Kawu Dan sarki ft Sani Ahmad (so makaho ) official video interview comedy , daukar nauyi matashi ne

 

 

A wani salo na ban sha’awa da burge mutane Fitattun mawakan arewa Nigeria Wanda suka Hadar da kawu Dan sarki da Kuma Ahmad Sani sun saki sabon video wakar su Mai kama da wasan ban dariya

 

 

 

 

Tun abaya dai kawu Dan sarki ya sanar da cewa suna daf da sakin wata sabuwar wakar , mawakin ya wallafa Hakan ne a shafinsa na sada zumunta

 

 

Wasan barconcin dai Wanda ya samu hadin gyiwa da matashi ne ya matukar nishadantar da mutane musamman masu bibiyar kafafen sada zumunta

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button