Hotunan Kafin Auren jaruman kannywood Mome Gombe Da Ado Gwanja

hotuna da Bidiyon kafin aure na Jaruman kanywood da aka ga yana yawo a kafafen sada zumunta momee Gombe da kuma ado gwanja zasu angwance nan da wani dan lokaci

 

Wanna abu ya bada mamaki ganin yadda wanna jaruman biyu zasu shige daga ciki a matsayin ma’aurata wanna tasa mutane ke tofa albarkacin bakinsu game da wannan hadin
Inda suke ganin abun, abun burgewa ne yin wanna hadin

 

 

 

Momee Gombe ta ɗora wanna hotuna ne a shafukan ta na facebook da tweeter da Instagram da dai sauransu kafafen sada zumunta inda ta nuna ado gwanja a matsayin wanda zai aure ta auren sunnah

 

 

 

 

Jarumi ado gwanja zai angwance da Jaruma momee Gombe wanna abu ya faranta ran masoya ya kuma bakanta ran makiyi lallai za’a sha shagali a cikin masana’antar kanywood na wanna jaruman guda biyu za suyi tuwo na mai na

 

 

Ado gwanja ya rabu da matar sa ta farko a wasu lokutan Chan baya sai dai tun daga wanna lokacin bai kara aure ba sai a wanna karon aka ga wasu hotuna suna yawo shida momee Gombe zasu angwance

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button