BABBAR MAGANA Na Kama Mijina Da Mahaifiyata Turmi Da Taɓarya Suna Jima’i

BABBAR MAGANA Na Kama Mijina Da Mahaifiyata Turmi Da Taɓarya Suna Jima’i Wanne Mataki Ku Ka Ga Ya Dace In Ɗauka Cewar Wata Matar Aure

 

 

Wata matar aure da ke zama a jihar Gombe amma mijinta yana aiki a Abuja ta bayyana yadda da tsakar dare ta kama mijinta da mahaifiyarta su na lalata kuma har ta gansu ta bar wurin ba su kula da ita ba

 

 

 

Tun da nake zaune da mijina bai taɓa ɓata min rai ba ko kuma yayi min wani abu na musgunawa amma a wannan karon kaina ya kulle sakamakon abinda na gane wa idanu na

 

 

 

 

Mahaifina ya rasu hakan yasa bani da wacce ta wuce min mahaifiyata Bayan na haihu ne mahaifiyar tawa ta je gidana da ke Gombe don tayi makonni uku na zaman jego

 

 

 

Dama kullum sai mijina ya bani fura ashe yana sanya min maganin bacci a ciki amma ranar da dubunsu za ta cika ban sha furar ba

 

 

Farkawata ke da wuya sai ban ga mijina a gefe na ba hakan yasa na yi tunanin ko ya shiga ban ɗaki ne kasancewar ɗakuna biyu na kwana gare mu sai na yanke shawarar komawa ɗaya ɗakin don na yi amfani da bayin

 

 

Shiga ta ke da wuya na ga mijina da mahaifiyarta su na lalata sai Ubangiji ya sanya man nutsuwa na lallaɓa na koma ɗaki na kwanta cike da damuwa Hakan yasa nake neman shawarar yadda zan ɓullo wa lamarin In ji ta

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button