Yadda aka bayyana cewa safarau tayiwa mata baki

Zancen da safaa tayi na cewa mafi yawan mata suna daukar bidiyon tsaraicin su inda suke ajiyeshi a waklyoyun su don nishadi kan su

 

 

Wannan magana ta. Safarau ta fara zama gaskiya inda muka fara ganin bidiyon tsaraici wasu Yan mata abunda ya matukar girgiza Al umma musamman masu amfani da shafukan sada zumunta

 

 

 

 

A baya ne dai safarau ta bayyana cewa mafi yawan mata suna daukar bidiyon tsaraicin su, ta bayyana Hakan ne a wata tattaunawa datayi da yasha duniyar kannywood

 

 

Wannan magana ta safarau ta matukar Sha suka Hadi da martani daga mutane da dama sai dai Kuma maganar ta fara zama gaskiya inda tuni bidiyon wasu mata ya karade shafukan sada zumunta

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button