Malamai Sunyi Allah Wadai Da Sabuwar Wakar Gwanja

Malamai Sunyi Allah Wadai Da Sabuwar Wakar Gwanja gamayyar malaman addinin Musulunci da suka yi Allah wadai da sabuwar Wakar Gwanja me taken CHASS ko kace asosa

 

 

Yadda Gamayyar Malamai Suyi Tirr Tare Da Allah Wadai Da Sabuwar Wakar Ado Gwanja Ta CHASS Wakar Dai Tayi Muni Ta Yadda Mata Ke Hawa Rawar Wakar Na Rashin Daraja

 

Daukakin Malamai Sunyi Allah Wadai Tare Da Kira Ga Hukuma Domin Su Dauki Mataki Kan Wannan Wakar Dama Ire Iren Wadannan Wakokin

 

 

 

 

 

Sai Dai Ado Gwanja Yace Shi Baiga Wani Abu Ba A Sabuwar Wakar Tashi Ta CHASS Inda Yace Shi Neman Abincin sa Yakeyi Bawai Yayi ta Ne Saboda Wani Fitsara Ko Wani Hanyar Lalacewa Kamar Yadda Mutane Ke Zato Kan Wakar

 

 

Har Yanzun Mata Sunata Kokarin Hawa Sabuwar Wakar Ta Gwanja Inda Suke Hawa Suna Raye Raye Na Rashin AlbarKa A Shafukan Sada Zumunta

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button