Hotunan kafin auren Ado Gwanja da momee gombe ya matukar daukar hankalin mutane

Kafin yin auren sa , jarumi Ado Gwanja da Kuma momee gombe sun matukar dauki hankalin mutane da wasu zafafan hotunan su Wanda sukayi a tare

 

 

A wani fefan bidiyon tashar duniyar kannywood ta wallafa , ya bayyana yadda jaruman kannywood din biyu suka Yi matukar kyau a wani hoto da aka dauke su yayin daukar wani fim din hausa

 

 

 

 

Wannan hotunan na jarumi Ado Gwanja ya matukar dauki makalin Al umma inda wasu sukayi masa martani da Kalamai munanan ganin yadda jarumar ta jingina da jikin jarumin

 

 

Wasundai tun lokacin da aka saki wannan zafafan hotunan na Ado Gwanja tare da momee gombe suka fara tunanin cewa soyayya jaruman biyu ke Yi Wanda ba haka bane kawaii dai anyi hotun ne don nishadi

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button