Gaskiya batunkan bidiyon rawar gala da Tahir fagge yayi

Ana ta kace nace kan wani fefan bidiyo daya karade shafukan sada zumunta Wanda ke nuni dacewa fitaccen dattijon jarumin kannywood Tahir fagge Na rawar gala

 

 

Bidiyon dai a yanzu ya karade shafukan sada zumunta inda Ake ta kace nace kan bidiyo ganin yadda Ake kallon Tahir din a matsayin uba a masana antar kannywood

 

 

 

 

Mutane natasan sanin dalilin da yasa dittijon jarumin kannywood yin rawar gala inda Ake ta suka kan hango shi da akayi yana rawar gala

 

 

Awani martani daya fitar jarumin ya bukaci magoya bayansa dasuyi watsin da wancem bidiyo da yaketa yawo nasa inda bayyana cewa bashi bani a bidiyon hadashi akayi don a batasama suna Kuma yana Mai sanar dacewa zai dauki mataki shari’a akan duk Wanda aka kama dayin wannan abu

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button