Bayyanar bidiyon ickancin precess mufeeda wato Salma ta cikin Shirin kwana casain

Bayan bayyanar bidiyon tsaraicin princess mufeeda wadda aka Sani da salma ta cikin Shirin kwana casain Wanda arewa 24 ke haskawa

 

 

A baya ne dai bidiyon iskancin nata ya bayyana Wanda Hakan ya tilastawa tashar arewa 24 din dole ta dakatar da jarumar da cikin Shirin nata , inda aka juya akalar Shirin zuwa Salma ta Bata

 

 

 

 

Wannan dai bashi ne karan farko ba da Ake datakar da shiri a sanadiyyar wata jaruma ma inda Kona baya an dakatar da Shirin na kwana casain din a sanadiyyar bidiyon tsaraicin jaruma safarau

 

 

 

Wannan yasa dole daractan Shirin na kwana casain yaga dacewar dakatar da jarumar inda aka nunota a cikin Shirin a matsayin ta Bata ba’asan inda take ba

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button