Bayanin rarara kan kinyin dan takarar gomna na APC inda yake bayan APD

Rarara ya bayyana dalilin na barin APC inda ya bayyana dalilan da na goyawa Yan takarar APD baya a zabe Mai zuwa

 

 

A wata tattaunawa da yayi da gidan radio ,a jihar Kano , rarara ya bayyana cewa dalilin barinsa APC ya zama dole ganin yadda Al umma ke bukatar sauyi

 

 

 

 

A bayyana yadda Al umma ke cikin matukar Shan wahala a wannan gomnati ta APC Wanda yazzama dole su Bada gudum mawa su wajen gyaran jihar tamu ta Kano

 

 

Wannan ya biyo bayan yadda Al umma keta Yi masa suka hadi da cari kan sauya Shekar da dayayi inda ya bayyana cewa Bai chanza sheka daga APC zuwa APD ba sai dai kawaii yana goyan bayan Yan takarar jamiyyar ADP a gomnan jihar Kano da Kuma Yan takarar su na Yan majalisu

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button