A girgiza , sabuwar wakar Ado Gwanja wadda zata biyo bayan chass , asosa

Tun bayan barin sa kasar Nan jarumi Kuma mawaki Ado Gwanja ya saki wani fefan bidiyo a shafin sa na na sada zuminta inda ya ie raira wata waka

 

 

Jarumin Kuma mawakin a cikin bidiyon daya wallafa a shafinsa inda yake raira wata waka wadda Ake alakan da wakar da yake rairawa a matsayin sabuwar wakar da zai saki bayan chass wato asosa

 

 

 

 

Mawakin a wata shiga ta ban mamaki ya raira wakar inda yayi mata lakabi da girgiza , wannan yasa muten fara yiwa mawakin martani kala kala

 

 

Idan baku manta ba dai mawakin ya bar kasar Nan ne sakamakon sabuwar wakar daya saki Mai suna chass inda Ake ta tirka tirka tsakanin mawakin da wani lauya inda tuni mawakin ya auni biza zuwa Ghana

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button