Yadda wani Gini ya rikito akan mutane a jihar legas

 

Kwanaki kadan da afkuwar iftila’i a garin Kano na rushewar wani Gini Mai Hawa uku inda yayi sanadiyyar rasuwar mutane da dama

 

 

An Kara samun afkuwar wani iftila’i a garin legas inda wani Gini Mai Hawa bakwai ya rushed lamarin da ya matukar tayar da hankulaj jama’a Dake fadin jihar

 

 

Rushewar ginin Mai Hawa bakwai dai ya matukar girgiza Hadi da tayar da hankalin Al umma jihar ta legas inda yayi sanadiyyar rasuwar mutane da dama

 

 

 

A wani rahoto da aka fitar ga manema labarai ya bayyana cewa anyi asarar rayuka sama da mutane hamsin inda ya raunata mutane da dama

 

 

Wata matsala da aka lura da ita musamman ganin yadda Gina ginai masu hawa daban daban ke rushewa ya nuna cewa mafi yawa daga cikin matsalar da aka samu itace rashin yin hanyar magudanan ruwa

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button