Yadda bikin Yar sarkin Kano ya gudana : abun ya matukar kayatar da mutane

Bikin ya’yan sarkin Kano Mai martabar Aminu Ado bayero a cigaba da shagulgulan auren ya’yan sa da zai aurar , mutane na ta tofa Al barkacin bakin kan wannan aure ya’yan sarauta

 

 

Al umma da dama Wanda suka halarci shagalin cin abincin wato dinner sun gamewa idanun su gadda katafaren Hadi da Isa irin ta sarauta da akayi yayin dinners

 

 

 

 

Wannan dinner dai ta matukar daukar hankalin mahalarta ganin yadda amarya tayi shigar kasaita Hadi da barnarar da kudi matuka da gaske

 

 

Dinner dai ta zaman abun fada a fadin jihar Kano Wanda ta zama daya daga cikin babbar dinner da aka tabayi a jihar musamman yadda dinner ta samu halartar manta manta mutane Dake fadin jihar ta Kano harma da wajan jihar,

 

 

Mahalarta dinar sun Hadar da matar gomnan jihar ta Kano wato hafsat umar ganduje da Kuma wasu manyan jiga jigai na fadin nigeria

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button