Video Yadda Lawan Ahmad Yafi Dalilin Rashin Sakin Izzar So Episode 97

Yanzu Yanzu Lawal Ahmad ya bayyana cewa sun sami matsalar na’ura basu sami sakin izzar so kashi na 97 ba suna bada hakuri domin kuwa basu sake shi ba a kan lokaci

 

Fitaccen Jarumin shirya finafinai ta masana’antar kanywood wato Lawal Ahmad wanda ka fi sani da Umar Hashim ya na bawa masoyan shirin nan me dogon zango na izzar so hakuri na rashin sakin a kan lokaci da ya dace

 

Domin kuwa ba’a sami damar sakin shi ba a yau wanna ta faru ne dalilin samun matsalar na’ura hakan tasa ba’a sake shi ba amma ya ayyana a kowanne lokaci zasu iya sakin sa daga yanzu har kowane lokaci Sa’a iya sakin sa

 

 

 

Lawal Ahmad yana mai bawa mutane hakuri bisa rashin sakin Film din izzar so na wanna makon wanda a dazu ya kamata a sake shi amma ba’a samu damar hakan ba saboda wata yar matsala da suka samu

 

 

Ya gayawa mutane irin haka na faru amma suma abun baya masu dadi domin kuwa suna son suga mutane a cikin farin ciki a kowane lokaci shi yasa idan aka sami matsala suke kokarin sanar wa mutane da wuri muna godiya sosai

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button