Tunda Rarara yake bai taba haduwa da maroki irin wanna ba

Tunda Rarara yake bai taba haduwa da maroki irin wanna ba domin lallai Rarara yaji dadi kirarin da wanna maroki yayi masa

 

 

Dauda kahutu rarara ya gamu da wani maroki irin wanda bai taba haduwa da shi ba tun da yake haduwa da maroka wanna shi na daban ne a cikin maroka inji Rarara

 

 

Shararren mawakin siyasa kuma babban jarumin masana’antar kanywood Dauda kahutu rarara ya bayyana cewa bai taba haduwa da maroki irin wanda ya hadu da shi a wanna lokacin

 

 

Wani maroki da ya hadu da Dauda kahutu rarara inda ya ke masa kirari wanna kirarin ya tsaga zuciyar rarara ya kuma bayyana irin yadda ya ji dadin wanna maroki da ya masa kirari

 

Hakan tasa shima kuma yayi masa sha tara ta arziki shima wanna maroki ya karɓa a hannun sa shima an masa abun da yayi lallai shima ya nuna jin dadin abun da akai masa

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button