Tirka tirka tsakanin rarara da Kuma mutane kan gasar daya Kara sakawa

Mawakin siyarsar dai yana fuskantar suka ta bangarori da dama kan sabuwar gasar da yasaka Mai lakabin sauro Mai Hana giwa barci watoh gasar Dan takarar gomna jihar ya karkashin jamiyyar ADP

 

 

Wannan gasar dai da fitaccen mawakin siyarsar yasaka na cigaba da samun suka daga mutane da dama daga cikin kuwa harda wasu jigo a kannywood

 

 

 

 

A baya dai mawakin ya saya gasar wadda yayi mata lakabi da jagaba Wanda akarshen gasar mutane da dama sun matukar nuna bachin ransu ganin yadda motocin da aka raba a gasar tsofaffine

 

 

Wannan Batu dai ya matukar girgiza mutane wasu kuwa sukayi dariya don kuwa sunsan za’a Rina , wannan yasa mutane da dama suka Saka shakku akan sabuwar gasar da yasaka

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button