Rarara ya bayyana dalilan da yasa ya tsayar da abale takara

Rarara ya bayyana dalilan da yasa ya tsayar da abale takara
Bidiyan Yadda Alan Waka Da Dady Abale Suka Fara Gudanar Da Kamfen Dinsu A Jihar Kano

 

Kannywood Dady Abale ya Fito Dan takarar dan majalissar a kumbotso shi Kuma mawaki Alan Waka Dan majalissar Nasara a karkashin jam’iyyar ADP

 

 

yawanchi mutane sunsa Daudu Kahutu Rarara Dan jam’iyyar Apc wadda a wannan zaben Kawai Dan takarar shugaban Kasa yakeyi a jam’iyyar Apc a Sauran kuma kawai ayi shinkafa da wake

 

 

 

Inda a Kano Dan takarar gwamna yake bin sha’aban sharada wadda har gasa ya Saka domin samun kyauta ga Duk wanda yayi abun yabawa a hawa kan Wakar a kafar TikTok ko YouTube

 

 

Inda a yau kuma aka ga mawaki Daudu Kahutu Rarara Yana Taya sha’aban sharada kamfen Harda yaron Sa Abale da yake Neman takarar dan majalissar kumbutso

 

 

Mutanen Da Dama Sun Halirchi wajen taron inda rarara yake bayyana Duk Wadda zai zabi Yan takarar tasa da ya Daga hannusa sama da fatan Allah zaba yankin shugabani na gari

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button