Martanin Sheikh Dahiru Bauchi kan wakar Ado Gwanja Chass

Martanin Sheikh Dahiru Bauchi kan wakar Ado Gwanja Chass malamin ya nuna rashin jin dadi yadda yaga wanna wakokin ke ɓata tarbiyyar yaran hausawa

 

Ta faru ta kare fitaccen malamin addinin musulunci Sheikh Dahiru Bauchi yayi martani akan wakar fitaccen mawakin Ado Gwanja kamar yadda yaga wakokin suna yawo a kafafen sada zumunta

 

 

Malamin addinin musuluncin dai yayi martanin nasa ne a wata tattaunawa dayayi a fadarsa Dake bauchi inda yayi suka kan wakar ta Ado Gwanja

 

 

 

 

 

Bauchi ya bayyana yadda mawakan wannan zamani ke Bada gudun mawa wajen Bata tarbiyya musamman ya’ya mata Wanda malamin yace babu kyau addinin musulunci

 

 

Malamin dai ya bukaci hukumomin da abun ya shafa da sutabbatar da sun kawo karshen wannan Abu da mawakan zamin Nan keyi na Bata tarbiyyar malam bahaushe

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button