Mafi yawan matan kannywood auren sha’awa suke yi : fati kk ta Budewa matan kannywood wuta

A wani fefan bidiyo data wallafa a shafinta ta na sada zuminta, jaruma fati kk ta bayyana cewa mafi yawan matan kannywood basa yin aure don su zauna

 

 

Tsohuwar jarumar ta bayyana Hakan ne a wani shagali data shirya don nuna murnar ta na cika shekaru shifa da aure da tayi

 

 

Wannan magana ta jaruma fati kk ta matukar batawa wasu gmdaga cikin matan kannywood Rai musamman matan da suka fito daga gidajen mazajen su

 

 

A cigaba da magantuwa datake Yi takara da cewa ita dai tayi aure ne don zama a gidan mijinta har abada insha Allahu Kuma tana yiwa sauran matan kannywood din addua Allah ya zaunar da su a gidajen mazajen su lapiya

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button