Innalillahi 😭😭 duk macen da ta Kalli Wannan Dole Ta Hakura Da Sarkar Kafa

Matsayin Sarkar kafa a yanzu Lallai a da Chan baya shekaru da yawa sa sarka a kafa ado ne a kasar mu Najeriya kai har ma da wasu ƙasashen amma yanzu ya zama wani yanayi na daban ba na kwalliya ba

 

Sarkar kafa da mata ke sakawa idan sunyi kwalliya ta zama wani alamu na nuna wanna macen ga yana yin ta domin kuwa a yanzu ba’a sa ta haka kawai sai da wani dalilin kuwa shine ke wanna macen kina bin maza ko yan uwan ki mata a matsayin haka take yanzu

 

 

Wanda wanna dalilin yasa a yanzu take neman zama abun magana domin kuwa matan banza yanzu sun koma amfani da ita a matsayin nuna halin su na banza lallai duk macen da take saka Sarkar kafa tana masu kyau amma yanzu an kwace masu wanna kwalliya

 

 

 

A wanna zamanin da muke ciki saka Sarkar kafa ba abu ne na burgewa ba domin kuwa mata karuwai da masu neman yan uwan su mata yan madigo ne ke amfani da ita hakan yasa masu sakata a matsayin ado yanzu suke tsoron sakawa

 

 

Koda kai ba abun da kake yi kenan ba to su dai mutane a wanna abun zasu kalle ka domin kuwa a baya saka Sarkar kafa cikar kwalliya ne ga mata amma yanzu ba haka ba domin kuwa ƙasashen duniya suna amfani da ita sosai mutanen arziki na sakawa haka kuma na banza ma na sawa

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button