Gaskiya baza mu yarda da wannan iskancin ba : malam yayi kaca kaca da kannywood

A wani martani da ya mayar da gaggawa , wani malamin addinin musulunci yayi kakkausan suka kan Yan kannywood kan wani fefan bidiyo da yake yawo a shafukan sada zumunta

 

 

Malamin dai cikin fushi ya bayyana cewa abubuwan da jaruman kannywood din sukeyi yayi yawa inda ya bayyana cewa bazasu yarda ba

 

 

 

Bidiyon dai ya matukar girgiza mutane ganin yadda wata jarumar kannywood din kauce a cikin ruwa yayin da wani matashi yake danna mata cikin ta abun da ya matukar girgiza mutane

 

 

Wannan dai bidiyo ya karade shafukan sada zumunta inda malamin yayi kakkausan suka kan kannywood din inda ya bayyana cewa bazasu zuba ido suna ganin ana badala a kannywood inda ya bayyana cewa zasu dauki mataki matuka mahukunta basu dauki mataki ba

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button