Bidiyon yadda Alan waka da Kuma daddy Abale suka fara gudanar da kampen dinsu a jihar kano

A wani salo na ban sha’awa , fitaccen jarumin kannywood daddy hikima Wanda akafi Sani da Abale tare da fitaccen mawaki Aminu Alan waka sun gudanar da kamfen disu

 

 

Jarumi da mawakin dai idan baku manta badai munkawo muku yadda aka tsayar da su takara a karkashin jamiyyar ADP don tsayawa takara Yan majalisun jihar Kano na karamar hukumomi daban daban

 

 

A jiya ne dai jarumin tare da mawaki Alan waka suka fara gudanar da kampain dinsu inda suka suka hau motoci suka fito don nunawa Al umma cewa da gaske sun tsayar takara

 

.

A wani taro da jamiyyar ADP ta shirya karkashin jagoran su wato sha’aban Ibrahim sharada Wanda yake kasance jigo a jamiyyar ta ADP ya bukaci jarumin tare da mawakin da su dqze matuka don ganin sun bawa mara da kunya

 

 

Taron su dai ya matukar dauki makalla inda suka Tara mutane bila adadin Wanda ya za’a Iyar lissafa su ba ganin yadda titunan hanyar da suka bibta cikin makil da mutane

 

 

Sun dai matukar samu masoya inda da kashe dai suka Yi kira da mutane kan cewa su tsayar su zabe Wanda suke ganin zai taimake su da Kuma Wanda zai ju tausayi su ganin yadda Al umma ke cikin tashin hankali da rashin tsaro a kasa

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button