Yadda aka kama matashin da ya kashe iyayen sa da tabarya

Innalillahi, matashin da ya kashe iyayen sa har lahira ta hanyar dukan su da tabarya ya shiga hannun hukumar inda zai girbi abun da ya shuka

 

 

Matashin Mai suna mumkaila ya hallaka iyayen sa ta hanyar dukan su da tabarya Wanda Hakan yayi sanadiyyar rasuwar su

 

 

 

 

Wannan Batu na mumkaila ya matukar tayar da hankalin Al umma ganin cewa sune suka haifishi Amma ya saka musu da rashin imani inda tuni jami’an Yan sanda sukayi ram da matashin

 

 

Wannan dai lamari ya matukar daga hankalin mutane duba da yadda Ake ganin iyaye na da matukar muhimmanci agun ya’yan su ,Koda ace lokacin su ne yayi zakaga yadda ya’yan kirki suke kuka don rashin iyaye babban lamari ne Amma Kuma ya kashe su da hannun sa

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button