Wata sabuwa : Yadda zaben Neman soyayyar wata budurwa ya rikita Al umma

A wani salo na ban mamaki da wasu matasa a jihar bauchi suka shiriyar don tantance Wanda zaiyi soyyaya da wata budurwa Hakan yasa dole matasan suka shiriya zage a tsakanin su

 

 

Matasan biyu dai sun kamu da soyayyar wata budurwa wadda Ake kira da suna Khadija inda Kuma dukkan in su suka kasar sasanta kansu kan Wanda zai barwa dayan Hakan yasa matasan shirya wani zage a garin masu don mutane garin su zabawa budurwar Wanda yafi magoya baya

 

 

Wannan zabe dai ya gudana a garin giade Dake jihar bauchi inda aka Tara dandazon mutane da Yara don zuwa su shekawa kansu wannan zabe

 

 

Andai Yi zabe lapiya inda aka sanar da Aminu a matsayin Wanda yayi nasara da kuri’u hamsin da takwas inda shi Kuma saminu yake da kuri’u hamsin da daya

 

 

Wannan Sakamako ne ya bawa Aminu Samar zama Wanda ya lashe zaben inda tuni aka bashi shaidar nasara tare daukar su hoto tare da budurwar tasa Wanda ya lashe a zaben da suka Yi

 

 

Wannan salo na mutanen jihar bauchi dai ya matukar daukar hankalin Al umma Hadi da nishadantar dasu ganin yadda zaben ya kasance cikin farin cikin da kwanciyar hankali

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button