Video Yadda Safara’u Tayi Bayani Akan video Ta Tsirara

a kokarin Safara’u na kare kan ta a kan bidiyon da ya fita Menene silar ɓullar tsiraicin Safara’u a kafafen sada zumunta wanda aka ga yana yawo a duniya

 

Safara’u ta bayyana cewa ita da kanta ta dauki wanna bidiyon da hotuna na tsiraicin na ta amma bata san yadda akai ya fita daga cikin wayar Tata ba

 

 

Sai dai ta bayyana cewa tana yawan bawa kawayen ta wayar da kuma sauran wasu ma kusantanta wayar da kuma abokan aikin ta maza da mata

 

 

Sai dai idan wasu daga cikin wadan da take bawa wayar ne suka dauke shi suka futar shi inda ta nuna rashin jin dadin bayyanar wanna bidiyon a cikin duniya

 

 

 

Safara’u ta bayyana cewa kaso 70 cikin 100 suna daukar irin wanna bidiyon domin su aje a wayar su kai wasu ma har suna iya tura ma wasu daga cikin abokan su

 

Hakan kuma ta fara tabbata domin kuwa an fara ganin irin wanna bidiyon na wasu matan suna sun dauki irin na Safara’u dai ko me ke daukar hankalin matan suke irin wanna bidiyon

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button