Tofa ”yadda safarau da 442 suke rawar wakar Gwanja Asosa

A wani fefan bidiyo da aka fitar ya nuna yadda Fitattun Wakokan arewa Nigeria na hausa hip hop Mr 442 da Kuma safarau suka hau kan sabuwar wakar fitaccen mawakin kannywood Ado Gwanja

 

 

Mawakan biyu da an nunosu a cikin bidiyo suna taka rawar asosa Wanda Ado Gwanja saki a Yan kwanakin Nan bayan San tirka tirka da mahukunta kan wakar

 

 

Ba kawaii ga mawakan biyu ba , wakar Ado Gwanja ta matukar rikita mutane inda ta zama abun fada a ko Ina a fadin kasar inda Ake ta cecekuce kan wakar

 

 

Safarau da Mr 442 suma baa barsu a baya ba wajen karawa mutane shedanta inda safarau ke yiwa 442 din shusar baya a lokacin dasuka hau kan wakar Chass lakabin asosa

 

 

Wannan bidiyo nasu safarau ya matukar nishadantar da Masu kallo inda bidiyon tuni ya karade shafukan sada zumunta Da ma wayoyin mutane don ajiyeshi

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button