Sai Rarara ya zagi sha’aban sharada kamar yadda ya butulcewa shekarau da Kwankwaso

Sai Rarara ya zagi sha’aban sharada kamar yadda ya butulcewa shekarau da Kwankwaso
Da kuma Abdullahi Umar ganduje

 

Shahararren mawakin yan siyasar Nigeria kuma Jarumin masana’antar shirya finafinai ta kanywood Dauda Abdullahi kahutu rarara ya koma barin sha’aban sharada wanna abu ba sabo bane domin kuwa ya saba sauya sheka

 

Wanna tasa yan siyasa suke ganin lallai wata rana za’a ji kan su domin kuwa shi rarara wanna shine kamar aikin sa daga nan sai nan hakan tasa ake ganin lallai sai ya iya butulce wa sha’aban sharada

 

 

 

Domin kuwa idan ya tashi rabuwa da shi zasu rabu uwa ka uba ka kamar yadda yayiwa malam Ibrahim Shekarau tsohon Gwamnan Kano da kuma Dr Rabi’u Musa Kwankwaso shima tsohon gwamnan Kano ne da kuma ganduje

 

 

A lokacin da yake tare da malam Ibrahim Shekarau babu wanda yayi tunanin zasu rabu amma aka wayi gari ya ci zarafin Shekarau cin mutuncin ta ko ina da wakokin rashin albarka

 

 

Haka lokacin da yake tare da Dr Rabi’u Musa Kwankwaso shima ana zaune lafiya sai dai aka ganshi a wani gida ya bar tafiyar kwankwaso nan ma dai ba’a rabu ta dadi ba

 

Yanzu kuma yana tare da ganduje Gwamna me ci a yanzu Amma ya bar shi ya koma wajen wani dan takarar haka yasa ake ganin shima zasu rabu nan bada jimawa ba shi da sha’aban sharada

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button