Jawabin Ado Gwanja bayan tirka tirkar sakin wakar sa : duk mata suna Jin wata

A dai cigaba da tirka tirkar da akeyi da fitaccen mawaki kannywood Ado Gwanja dai a jiya ya bayyana cewa duk wata mace tana kallon fina finai Kuma da Jin waka

 

 

Wannan Kalamai nasa ya biyo bayan chaa da akeyi masa kan wasu Kalamai da ya fada aka baya inda bayyana cewa sunfi malamai isar da Sako inda Ake bukata

 

 

 

 

A baya ne dai fitaccen mawakin kannywood din dai bayyana Hakan a wani martani da ya mayar kan wani lauya da yashigar da shi Kara a gaban kotu kan Neman kotu da ta Hana mawakin saki sabuwar wakar sa abunda ya matukar dauki hankalin Al umma

 

 

Wannan yasa Ake ta ja in ja da mawakin inda daga bisani Ado Gwanja dai bar jihar Kano bayan wani rahotoh da yasamu na cewa hukumar tace fina finai ta jihar Kano nasan kama shi inda ya tafi Lagos don zuwa ya hade da tawagar shedan watoh su Mr 442 da safarau

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button