Izzar so episode 97 / shigar Salma kwana chasa’in ya janyo cece ku ce a cikin shirin izzar so

Izzar so episode 97 / shigar Salma kwana chasa’in ya janyo cece ku ce a cikin shirin izzar soinda mutane ke nuna rashin jin dadi shigar ta wanna shirin

 

 

Shirin nan me dogon zango na izzar so shigar wata jaruma ya haifar da hayaniya wanda mutane basu ji dadin saka ta a cikin shirin ba domin suna ganin saka ta zai kawo tsaiko a cikin shirin

 

Jaruma Salma kwana chasa’in ta shiga cikin shirin nan me dogon zango na izzar so inda wanna shigar tata ya kawo cece ku ce a wajen yan kallo domin kuwa basu so ta shiga ba yanzu dai hayaniya ta kaure shafukan sada zumunta

 

 

 

A baya cikin shirin Film din izzar so babu jaruma Salma kwana chasa’in amma yau da aka saki na 97 sai gata ta bayyana a cikin wanna shirin hakan baiwa yan kallo dadi ba domin kuwa sun nuna rashin jin dadi su a fili

 

Lallai Salma kwana chasa’in bata shigo da kafar dama ba domin kuwa tun ba’a je ko ina ba an fara sukar ta hakan ya na nuna cewa ko ta Shiga bazata yi farin jini a gun yan kallo ba

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button