Chass ; asosa sabon comedy , Ado Gwanja ft matashi ne

A wani wasan barkonci da ya gudana , wakar fitaccen mawakin kannywood Ado Gwanja na cigaba da haskawa acikin Al umma ganin yadda suka karbeta hannu bibbiyu

 

 

Hakan ya biyo bayan yadda akaga wasu matasa sun shirya wani wasan barkonci inda suka alakanta wasan barkonci da sunan wakar fitaccen mawakin Ado Gwanja wato chass

 

 

 

 

Wannan wasan barkonci na matasan dai ya matukar daukar hankalin Al umma ganin yadda matasan sukayi matukar kokari wajen nishadantar da masu kallon su

 

 

Wakar dai ta Gwanja dai ta matukar haskawa a cikin Al umma Wanda tazama jagaba a fagen Wakokin hausa na wannan shekara baya ga korafi da wasu mutane ke yawan Yi kan wakar na cewa wakar na dauke da kalaman batsa a cikin ta

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button