Bidiyon martanin Malam Abdullah gadan kaya kan wakar Gwanja chass

Fitaccen malamin addinin musulunci sheike Dr Abdullah gadan kaya ya bayyana illar Dake akwai cikin saurarar wakoki

 

 

Malamin dai ya bayyana Hakan ne hukubar jumaa Wanda ta guna a masallacin sa Dake kadan kaya inda ya bayyana hatsarin da yake a cikin sauraron Wakokin

 

 

 

 

Dr Abdullah gadan kaya dai ya tabo maganar fitaccen mawakin kannywood Ado Gwanja inda ya bayyana hatsarin da yake a cikin irin Wakokin da mawakin yake ji ganin yadda yake Bada gudun mawa wajen Bata tarbiyyar ya’yan hausawa musamman ya’ya mata

 

 

Wannan wakar da Gwanja dai tana cigaba da daukar hankalin malamai da dama inda suke ta sokaci kan wakar Hadi da lurar da iyaye kan kula da ya’yan su musamman mata kan shedanin zamani

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button