Ado Gwanja yasha addu’a a kan wakar Chass wadda akewa take da asosa

Ado Gwanja yasha addu’a a kan wakar Chass wadda akewa take da asosa da kuma wakar warr safara’u tayi wanna bayanin

 

Mata na jin dadin wakokin ado gwamja domin kuwa ado gwanja shine mawakin mata wanda suka fi jin dadin wakokin sa aduk mawakan da ake da su amma shi dai ya ciri tuta a wajen manyan mata

 

Lallai idan kana son tara mata a gurin shagalin ka to ka nemi ado gwamja ko wakokin sa lallai zakaga yadda mata zasu baka hadin kai ɗari Bisa dari wanna shine malamin su a wajen chashewa

 

 

 

Shima daga wajen mawakin mata wato ado gwanja ya bayyana yadda yake jin dadin yiwa mata wakokin domin kuwa ya bayyana yadda suke bashi hadin kai kuma ya nuna cewa sune iyayen gayya shi yasa yake yi dasu

 

Hakan tasa yake kara samun kwarin gwiwa wajen gwangwaje su da zafafan wakokin da zasu sa su a cikin nishadi lallai ado gwanja na ji da mata domin yace idan guri yayi guri ta akwai mata idan guri ba mata babu guri wanna shine take gwanja

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button