Yadda wata budurwa take shagalin ranar haihuwar ta abunda ya dauki hankali matukar

Kowa na nuna farin cikin sa da ranar da aka haife shi ko ta tahanyar nuna farin cikin sa ta hanyoyin da dama , wasu na amfani da siyan cake 🎂 inda zasu yanka don nuna farin cikin su

 

 

Ita Kuma wannan baiwar Allah abun ba haka yake ba a gurin ta inda itantazo da wani sabon salon nata Wanda ya matukar burge mutane har suka tofa Al barkacin bakin

 

 

Wasu dai sun Yi farin ciki da abunda tayi inda wasu kuwa abun ya zaman musu wani Abu banbarakwai inda suke ta suka kan wannan sabon Abu datayi

 

 

Ita dai wannan wannan budurwa ta nuna farin cikin ta tahanyar yin abubuwan da Yara suke yi ko Kuma abun da tayi a yarintar ta inda ta bukaci Babar ta da tayi mata Wanda kamar yadda take yima ta lokacin ta na yarinya

 

 

Wannan bidiyo na budurwar ya matukar daukin hankali mutane a Yan kwanakin Nan inda Ake ta tofa albarkacin bakin kan wannan Abu da budurwar tayi

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button