Yadda ta kaya tsakanin sojojin da wasu mata dauke da mugayen makamai

A cigaba da daukar tsauraran matakai kan harkar tsaron a Nigeria , a jiya ne dai sojojin Nigeria sukayi nasarar kama wasu Yan mata dauke da migayen makamai

 

 

Matan dai sunshiga hannun dai bayan wani farmaki da suke kokarin kai hari a wani dkauye Dake jihar kaduna inda sojojin sukayi ram dasu

 

 

Matan dai Wanda suka samu rakiyar wani matashi dai sun shiga hannun inda aka kama su da muggan makamai kafin su Kai harin

 

 

A wani rahotoh da hukumar ta fitar a shafinta na sada zumunta sun tabbatar da lamarin da suka bayyana yadda suka dakile Shirin na Yan ta addan

 

 

Matsalar tsaro dai a Nigeria na Neman zama wani Abu dake damun Yan kasar duba da yadda mahukinta suka hunfaryar da bangaren na ganin cewa an dakile Yan ta addan a Nigeria

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button