Yadda bidiyon tsaraicin wata amarya ya karade shafukan sada zumunta ana daf da auren ta

A wani fefan bidiyo da ta saki , ya nuna yadda wata kawar ta Mai suna teema ke lalata da wani ana daf da daura auren ta

 

 

Wannan bidiyo dai ta khaleesat ta saki ya matukar girgiza mutane ganin yadda tea ke shela ayar ta ana daf da auren ta

 

 

Bidiyon dai ya matukar girgiza mutane inda suke ta tofa albarkacin bakin su Hadi da zagi da tsinuwa kan khaleesat kan SAKIN bidiyon kawar tata datayi ana daf da auren ta

 

 

Bidiyon dai yayi sanadiyyar fasa auren teema Wanda Hakan ya matukar girgiza Hadi da tayar mata da hankali inda wani rahotan ma ya nuna cewa tuni dai teema ta Fadi inda take karbar maganin a asibiti

 

 

Wannan dai ya biyo bayan wani martani da jarumar kannywood tayi kan cewa mata da yawa suna bidiyon tsaraicin su inda suke ajiyeshi a wayoyin don nishadantar dasu,

 

 

 

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button