Yadda aka kama wani daractan fina finan hausa yana lalata da wata budurwa

An kama wani daractan fina finan hausa yana lalata da Yan mata , an dai Yi nasarar kama daractan ne bayan wani hubbasa da hukumar hisba tayi

 

 

Awani rahoto da hukumar hisba ta fitar ta bayyana yadda tayi holan daractan a kokarin ta na cigaba da hani da mummuna da Kuma koyi da kyakkyawa

 

 

Wannan kamu da hukumar tanhisva dayi reshen jihar Katsina ya matukar girgiza mutane ganin yadda mutane da suke ikirarin Bada tarbiyya su aka kama suna lalata

 

 

Sai dai Kuma wasu na ganin cewa su dama tuni suka San cewa mafi yawan mutanen da suke Hulda da kannywood sunfi kowa lalata tarbiyyar mata.

 

 

Wannan yasa Al umma da dama suke ta kira da cewa a hukunta wannan daracta dai dai abunda yayi duk da cewa matar da aka kamashi da ita tace boyan ta kudi yayi

 

 

Wannan Batu dai sun Sanya mukushina shafin mu na sada zumunta inda muke son ku tofa Al barkacin bakin ku kan wannan lamari

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button