Video Zazzafar khudubar juma’a Dr Abdullahi gadon ƙaya a kan ado gwamja da Safara’u

Zazzafar khudubar juma’a Dr Abdullahi gadon ƙaya a kan ado gwamja da Safara’u dama sauran yan wasan kwaikwayo baki daya kan abun da suke aikatawa na rashin ɗa’a wanda suke ganin hakan a matsayin waye wa

 

 

Fitaccen malamin addinin Muslunci Dr Abdullahi gadon ƙaya yayi jan hankali a kan wasu jaruman kanywood Safara’u da ado gwamja da sauran duk masu irin wanna halin a kan wasu wakoki da suka saki a yan kwanaki nan

 

 

Malam Dr Abdullahi gadon ƙaya ya nuna rashin jin dadin abun da wanna yan wasan Hausa suke yi yayi kira da kada su manta suma wata rana iyaye ne kuma duk abin da suka yi na Sharri ko aka sin haka za’a rama masu

 

 

 

Domin ita wanna rayuwar duk abun da kayi kamar bashi ne sai ya bika har sai ka biya za’a share shi idan kuma baka biya ba yana nan yana jiran ka ko kai ko iyalan ka lallai sai wani ya biya wanna bashin

 

To don haka kada su manta zasu haifa kuma yaran su zasuga abun da suka aikata ko a nuna masu ko ai masu gorin da abun da iyayen su suka yi to don haka Yakamata su san cewa wanna abun lallai idan ya da kyau ya’yan su zasu gada idan kuma akasin haka shima zasu gada

 

 

Domin ita wanna rayuwar baka yi ba ma an kama bare kuma kayi to idan kaga dama kayi da kyau idan kaga dama kayi akasin haka

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button