Shikenan ta tabbata Mr 442 ya tona asirin abunda ya faru bayan Neman sa da hukuma take yi

Tirkashi wata sabuwa : wani rahoto Dake fitowa da dumi dumin su sun tona asirin shahararran mawakin hausa hip hop dinnan wato Mr 442

 

 

A kwanakin baya ne dai wani bayani ya fito Wanda yake nunibda cewa gomnati jihar Kano ta Bada umarnin kamo mawakin ruwa a jallu Wanda Hakan ba gaskiya bane

 

 

 

 

Wannan dai ya biyo bayan rahotanni da suke ta yawo a kafafen sada zumunta na cewa za’a kama mawakin kan Wakokin da yake saki Wanda basu dace ba

 

 

Mawakin dai ya sanar da Hakan ne a shafinsa na sada zuminta inda ya Kara dacewa ya dai San kawaii an nemi da ya zo hukumar tace fina finai inda yaje suka Yi masa wasu kyare kyare kan Wakokin sa

 

 

Wannan dai ya zama ruwan dare ga jarumai da Kuma mawaka inda mutane ke Yi musu karya kan batutuwa da dama Amma daga bisani su fito su warwarewa mutane abun

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button