Baku fini son zama da miji na Ba kuma ba A kai na Aka Fara Mutuwar Aure Ba – Mansura Isa

Baku fini son zama da miji na Ba kuma ba A kai na Aka Fara Mutuwar Aure Ba ya kamata mutane su yi mana adalci Mansurah Isah

 

 

Fitacciyar jaruma a masana’antar Kannywood da ke Najeriya Mansurah Isah ta koka kan yadda ta ce wasu mutane a shafukan sada zumunta na cin zarafin su saboda mutuwar aurenta da jarumi Sani Danja

 

 

A cikin hirarta da akayi da Mansurah isa ta bukaci masu sukar ita da tsohon mijinta da su ji tsoron Allah su daina

 

 

 

A cewar ta mutuwar aure ya halaata ce kamar yadda auren yake halarta tana mai cewa bai kamata a mayar da lamarinsu wani babban abu ba domin ba a kansu aka fara mutuwar aure ba

 

 

Wanda ita mutuwar aure ba sai Lallai a kwai wani laifi ba ko rashin sayayya ba idan Allah ya ƙaddara wa’adin auren ku ya kare dole sai kun rabu Allah shine yake yin yadda yaso a lokacin da yaso inji mansurah isa tsohuwar matar sani Danja

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button